Ibro makaho { bayanin naira }

Discuss anything related to Nigerian music industry. Share your knowledge of the latest music-related gossip, celeb sighting, music videos, radio stations, music reviews and more. Exchange ideas ideas on how the industry can improve. A fan club thread is encouraged.

Ibro makaho { bayanin naira }

Postby Richard Akindele » Mon Dec 26, 2011 12:44 am

Translator from Hausa to English: Richard Akindele.Bayanin Naira
The meaning of Naira,

Daidai na bayanin naira.
Exact meaning of Naira.

Bayanin Naira.
The meaning of naira.

Bayanin Naira, yanzu shi nake son baku.
The meaning of naira is what I'm about to give you.

Naira dai namu abu mai maganin sirkan zamani.
Naira, the medicine of modern ailments.

Naira dai namu abu mai maganin matan zamani.
This our naira, is the medicine of modern women.

Yanzu zamanin nan namu,
In this modern age,

mai kudi shi ke da mutunchi.
only the rich has any dignity.

In ka na da naira,
If you've got naira,

ko karya ka fada, ta zauna.
Any lie you tell, stands as truth.

Amma in baka da naira,
But if you've got no naira,

Mahaukachin kare ya fi ka.
Even a mad dog is better than you.

Yanzu zamanin nan namu,
In this modern age of ours,

kun ga Dan Azumi Baba,
you see elder Dan Azumi Baba,

domin bashi da naira,
because he has no naira,

in ya yi magana,
when he talks,

Mutane sai a che da shi yayi karya,
people will call him a big liar,

koko a che dashi dan moula ne.
or he would be called crazy.

Ko a che masa ya sha daga,
or accuse him of being on drugs.

Amma in kana da naira,
However, if you've got naira,

sai ka karkache hular ka
you would slant your cap

kamar da Rarrafe Kuyituba, sai ya karkache hular sa.
like Rarrafe Kuyituba slants his hat.

Ya dinga zuba muku karya.
And be lying to everybody through his teeth.

Saboda a kwai kudi a gurin sa,
Because he's loaded financially,

duk jama'a ta gurin suna dadai ne,
everybody around would be agreeing with all he says,

wannan magana daidai ne.
every thing you're saying is absolutely correct.

Ai ko mun gani a hadis.
Infact, we've seen it in hadis.

Mutan zamani.
The Modern individual,

idan sun ganka da naira,
once they see you with naira,

in kayi magana a mutane,
if you speak to people,

sai ka ji sun yi jawabi,
you'd see them deliberating among themselves,

sai su che shi dama, Alhaji ai mun san shi,
they would be saying we know Alhaji well.

tun yana karami, Alhaji bai taba yin karya ba.
right from childhood, Alhaji has never told a lie.

Amma in baka da naira,
But if you have no naira,

komai ka fada, karya che.
Whatever you say is a lie.

Yanzu zamani ya changa.
Times have changed now.

Su ma matan zamani, sai da kudin ka suke kaunarka
Even modern day women, only when you have money do they love you.

Mache duk kaunar da take ma, ka yi kokari ka nemo naka.
Regardless of a woman's love toward you, work hard to bring home money.

Ka yi kokari ka nemo naira.
Struggle to find naira.

Idan ta ganka da naira, sai ka gani kauna ta mike.
When she sees you with naira, suddenly you'd see love blossom.

Idan kuwa baka da naira, sai ka gani kauan ta kare.
But if you have no naira, suddenly you'd see love vanish.

Nima da ka ganmi makaho,
Even me a blindman,

matan zamani, na riga na gane halin su.
modern woman, I've already understood their behavior.

kaman Fati Bararode, ko Maryam Bubar Aliyu.
Just like Fati Bararode, or Maryam Bubar Aliya.

in suka gan ni da dubban naira.
if they see me with a boat load of naira.

ku duba kyawun Maryam Omert, koko Fati Bararode.
See how beautiful Maryam Omert is, or Fati Bararode.

Kunga dai makaho ne ni, in nache inna kaunar su,
As you can see I'm a blindman, if I say I like them,

saboda dubban naira, sai su durkusa a gaba na.
because of my loads of naira, they would kneel before me.

Sai su che to mallam, ai mutum ba zai ki mutum ba
They would say, hey Mr. a human cannot reject another human.

Tun da kana kaunar ta, ni ma ina kaunar ka,
Since you like me, I too like you,

Shi aure babu haramu.
Marriage is not forbidden.

Har me ka ji tayi wa'azin ta,
You would even hear her preaching,

sai ta che mallam, ai Allah ne ya yi ka,
you would hear her say, it's God that made you,

kuma ni ma Allah ya yi ni.
same as God made me too.

Ni da kai, ai ba banbanchi.
You and I, there is no difference.

I dan nache yarinya, kin san babu ido a gare ne,
If I say lady, you know I have no eyes,

Sai ta che, kai mallam manta da makanta.
She would say, hey Mr, please forget that nonesense.

Manta da makanta, masu idon ma, me suka fi ka.
Forget that nonesense, even those with eyes how are they better than you.

Ga ka dan tsirin yaro, kuma ga kyaun fuska.
You slender boy, plus handsome face.

Kuma ga ka da dubban naira.
Then there you are with loads of naira.

Don Allah manta da makanta.
For God's sakes forget the nonesense.

Maryam Umar an ganni da naira.
Maryam Umar sees me with naira.

Amma in bani da naira,
But if I don't have naira,

Ko da mummuna che,
Even if she's ugly,

In na che ina kaunar ta,
If I say I like her,

Sai ta koma gefe ta che, laila ilallahu,
She would run to a corner, and say oh my goodness gracious!

Yanzu ka dubi kama ta, ka che niche matar ka.
Now for you to see somebody like me, and say you want me.

Ko babu maza a garin nan,
Even if there are no men in this town

Ni me zan yi da makaho,
What would I do with a blindman,

Yaya zanyi na auri makaho,
How in the world would I marry a blindman!

Ai ko matarka ta aure,
Even your matrimonial wife,

ai sai da kudin ka take kaunarka.
only when you have money would she love you.

In ta gan ka da naira,
When she sees you with naira,

in ta gan ka da naira, ranna sai ga ji sabon suna,
when she see you with naira, that day you would hear a near name

sai ka ji ta kira Honi,
you would hear her call you honey,

ko kuwa tache maka da Dalin
or she would call you Darling.

Ai nan baka san komai ba,
You haven't heard anything yet,

ai ma ta kira ka da Sharifi,
she would even call you Sheriff,

in ka gane zugar ta, ka kone.
when you understand her buttering you up, you would melt.

Wai matar ka ta aure,
Your own matrimonial wife,

Idan ta ganka da naira,
When she sees you with naira,

Sai ta che Haji baitin lahi.
She would say Alhaji your highness.

Idan kuma baka da naira,
But then if you have no naira,

sai ta kira ka da gautan ladi.
she would call you with disgust.

A kudin mu ta naira,
In our currency naira,

dubu guda ita che Asamahu.
is Sabara'u.

Ka san sabara'u, maisa ka mai da arne mallam.
You know sabara'u makes you turn a devil into a gentleman.

Idan ka ganshi da naira,
when you see him with naira,

sai ka durkusa a gaban sa,
you would kneel before him,

ka dinga che masa...
you would be saying...
Richard Akindele
Site Admin
 
Posts: 1120
Joined: Sun Apr 02, 2006 10:33 pm
Location: USA

Return to Music/Radio, TV/Movies

Who is online

Users browsing this forum: No registered users and 0 guests

cron